Mahaifiyar Siasia ta shaki iskar ‘yanci

Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta tabbatar da kubutar da mahaifiyar tsohon mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Samson Siasia Misis Beauty Ogere Siasia. Masu garkuwa …

Zanga-zanga a lardin Papua ta lalata gine-gine da dama

 ‘Yan sanda a kasar Indonesiya, sun ce, masu zanga-zanga a lardin Papua da ke kasar, sun lalata gine-gine da safiyar yau litinin. Zanga-zangar da aka fara tun a watan Agustan da …

Antoni janar da wasu manyan gwamnati sun tafi Kasar Burtaniya don bude shari’ar kamfanin p&ID

Attorney Janar na kasa kuma Ministan shari’a Abubakar Malami da sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Muhammed Adamu da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele, sun tafi kasar Burtaniya …

Nassarawa:mutane takwas sun rasa rayukansu a hatsarin da ya afku a Akwanga

Hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa (FRSC), ta ce, ya zuwa yanzu, adadin wadanda suka rasa rayukansu, sakamakon wani hatsarin mota da ya abku a Akwanga da ke jihar Nassarawa sun …

Burkina Faso:Akalla mata yan Najeriya sama da dubu goma ake rasa su a karuwanci

Jakadiyar Najeriya a kasar Burkina Faso, Ambasada Ramatu Ahmed, ta ce, akalla ‘yan matan kasar nan sama da dubu goma ne aka tursasu yin karuwanci a kasar ta Burkina Faso. Hajiya …

Rundunar sojan kasar nan ta dakile mayakan boko haram

Rundunar sojin kasar nan ta dakile wani hari da mayakan Boko Haram su ka kai a Jami’ar Maiduguri a daren jiya Lahadi. Wata majiya ta shaidawa manema labarai cewa, an yi …

Abuja:Rundunar ‘yan sanda ta tabbatar da sacewa yin garkuwa da wata mata

Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta tabbatar da sacewa tare da yin garkuwa da wata mata mai shekaru ashirin da hudu mai suna Aisha Umar Ardo. Hakan na kunshe ne …

Share
Share
Language »