Author archives: Baraka Bashir

Kalaman gwamnan jihar Kaduna kan zabuka ka’ iya sanya a gurfanar da shi gaban kotun hukunta manya laifuka ta duniya

AD INJECTION TEST ADVERT 728×90 Ad Injection www.advancedhtml.co.uk Lauyan nan mai fafutukar kare hakin bil adama Femi Falana mai darajar SAN ya ce kalaman da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai kan in har masu sanya idanu a zabe suka kuskura suka yi katsalandan a zabukan kasar nan za’a maida gawawakin su zuwa  kasashen ka…

Read more

Janar Abdulsalami Abubakar: yan Najeriya su kauracewa abinda zai kawo nakasu ga mulkin demokradiya

Kwamitin sasanta ‘yan takarar shugabancin kasar nan da tsohon shugaban mulkin soji Janar Abdussalami Abubakar mai ritaya ke jagoranta; ya bukaci al’ummar Najeriya da su guji aikata wani abu da ka iya janyo nakasu ga dorewar mulkin dimukuradiyar kasar nan. Kwamitin ya kuma bukaci ‘yan Najeriya da su mai da batun dage zabukan kasa da…

Read more

Atiku Abubakar:Babbar kotun Abuja ta ja kunnen shugaba Buhari da jami’an tsaro ga lamuran zabukan kasa

Dan takaran shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya bukaci babbar kotun birnin tarayya Abuja da ta ja kunnen shugaban kasa Muhammadu Buhari da jami’an tsaro daga tsunduma bakin su a lamuran babban zabukan kasa da za ayi. Haka zalika Atiku Abubakar ya kuma ce kotun, ta tursasa shugaba Buhari ya biya shi…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO