Author archives: Baraka Bashir

Majalisar zartaswa ta amince da fitar da naira miliyan dari shida don fara aikin titin Sharada zuwa Madobi

Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan biyu da miliyan dari shida don fara aikin titin Sharada zuwa Madobi da ke nan Kano. Ministan samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashola ne ya bayyana haka ga manema labarai bayan kammala taron majalisar zartaswa ta kasa jiya a…

Read more

Kungiyar manyan malaman jami’o’i ta kasa ASUU sun daidata da gwamnatin tarayya

Kungiyar manyan malaman jami’o’I ta kasa ASUU ta dai-daita da gwamnantin tarayya a jiya litinin don ganin an kawo karshen yajin aikin da aka kwashe tsahon lokaci ana gudanarwa. Sanata Chris Ngige wanda shine Ministan kwadago, ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala taron tattaunawar da aka gudanar tsakanin su da kungiyar ta ASUU.…

Read more

Jam’iyyar PDP ta dakatar da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa shiyyar Arewa

Jam’iyyar PDP ta dakatar da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa shiyyar Arewa Sanata. sakamakon zargin wasa da aiki, da kuma cin dunduniyar jam’iyyar. Sakataren yada labaran jam’iyyar na kasa Mr.Kola Ologbondiyan ne ya bayyana hakan inda kuma ya ce an kuma dakatar da shi daga kwamitin gudanarwar jam’iyyar. Kwamitin gudanarwar jam’iyyar dai ya gudanar da…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO