Author archives: Auwal Hassan Fagge

Gwamnatin Kano za ta kafa hukumar yaki da shaye-shayen kayan maye

AD INJECTION TEST ADVERT 728×90 Ad Injection www.advancedhtml.co.uk Gwamnatin jihar Kano na shirin kafa wata hukumar yaki da shaye-shayen kayan maye a jihar baki daya. Kwamashinan sharia na jihar Kano, Barista Ibrahim Mukhtar ne ya bayyana hakan a yau Talata jim kadan bayan kammala shirin ‘Barka Da Hantsi’ na nan Freedom Radio. Barista Ibrahim Muktar…

Read more

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga Abuja zuwa N’Djamena

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga babban birnin tarayya Abuja zuwa N’Djamena babban birnin kasar Chadi don jagorantar babban taron shugabanin kasashen yankin tafkin Chadi. Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin sa na jagora a babban zauren taron, shi ne ya bada umarnin da gaggauta yin taron a yau don…

Read more

Yan takarar shugaban kasar Najeriya za su tafka muhawara ranar 19 Janairun badi

Kungiyar shirya muhawara kan siyasa ta kasa ta ware ranar 19 ga watan Janairun shekarar 2019 a matsayin ranar da ‘yan takarar shugabancin kasar nan da suka tsaya karkashin inuwar jam’iyyu daban-daban za su gudanar da mahawara. Haka zalika kungiyar ta kuma ware ranar 14 ga watan Disambar bana a matsayin ranar da mataimakan ‘yan…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO