Author archives: Auwal Hassan Fagge

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yankin arewa maso gabas

AD INJECTION TEST ADVERT 728×90 Ad Injection www.advancedhtml.co.uk Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yanin Arewa maso gabashin Najeriya. Shirin da aka kaddamar din dai zai fara ne daga shekarar bana zuwa 2021 zai kuma rika bada tallafi ga sassan da yan ta’adda suka tarwatsa. Rahotanni sun bayyana cewa yake-yaken dake…

Read more

Majalisar dinkin duniya ta bisa yadda mazauna kauyen Rann da ke fama da kalubalen agajin gaggawa

Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa kan yadda mazauna kauyen Rann da ke gabashin jihar Borno ke fama da kalubalen agajin gaggawa, la’akari da cewa yawan su ya haura dubunnai. Wannan na zuwa ne biyo bayan hare-haren da aka kaddamar a yankin na Rann da ke da tazarar kilomita goma da kasar Kamaru. Babban jami’in…

Read more

Hukumar gudanarwar asibitocin Kano ta gargadi asibitoci su daina ajiye kudi a hannun su

Hukumar gudanarwar asibitoci ta jinahr Kano ta gargadi dukkanin asibitocin gwamnatin jihar da su daina ajiye kudi a asibitin, maimakon hakan ko yaushe su rika kaiwa banki ajiya, domin kaucewa abinda ka je ka zo. Shugaban hukumar na jihar Kano Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya yi wannan gargadin, yayin wani rangadi da ya kai…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO