Category Archives: Trending

Majalisar Wakilai:Ta Rushe Dukkanin Kwamitoci Binciken Ayyukan Na Mussaman

Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya sanar da rushe dukkan-nin kwamitoci da majalisar ta kafa domin aiwatar da wasu bincike na musamman. Rahotanni sun ce akalla kwamitoci 22 ne lamarin ya shafa ciki har da kwamitin da ke binciken kwantiragin aikin sake sabunta kamfanin jiragen kasa na kasa daga shekara ta 2010 zuwa 2014. Majalisar…

Read more

Majalisar Dattijai Ta Gaza Gano Kamfanoni 20 Da Babachir Lawal Ya Bayar

Majalisar Dattijai ta ce ta gaza gano adireshin kamfanoni 20 da Sakataren gwamnatin Tarayya Injiniya Babachir David Lawal ya baiwa kwangilar aikin farfado da yankin arewa maso gabashin kasar nan. Yayin zaman majalisar na jiya, inda ta shirya tattauna kan batun zargin karkatar da kudin da aka ware don farfado da yankin arewa maso gabashin…

Read more

tunein

Tune In