Category Archives: Trending

Karamin ministan albarkatun mai ya ce Najeriya ta farfado daga asarar da ta yi na fiye da naira tiriliyan 1

Karamin Ministan albarkatun mai Dr, Emmanuel Kachikwu ya bayyana cewar gwamnatin tarayya na farfadowa daga asarar da ta yi na fiye da Naira tiriliyan 1 da ba’a biya daga cinkin danyen man fetur biyo bayan manofofin da ma’aikatar ta bullo na sanya biyan cinikin ta hanyoyin zamani. Da yake amsa tambayoyi kan kudaden da aka…

Read more

Wasu yan bindiga sun kashe ma’ajin direbobin hanya ta kasa reshen Jibowu-yaba

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun kashe ma’ajin kungiyar direbobin hanya ta kasa reshen Jibowu-Yaba Alowonle Asekun  wata  makaranta dake Ikorodu dake jihar Lagos. Rahotanni sun bayyana  cewar, ma’ajin kungiyar na kan hanyar sa ta zuwa wata makaranta a kan hanyar Ajasa-Lamberu, yayin da ‘yan bindigar suka harbe shi a ranar Juma’ar da…

Read more

Kungiyar matasan Janbulo, sun bukaci matasa da su dai na yarda ana amfani da su yayin zabe

Kungiyar Janbulo Youth Forum ta yi kira ga matasa da su dai na yadda ‘yan siyasa na amfani dasu wajen ta da hankular jama’a domin biyan bukatun kansu na siyasa. Sakataren kungiyar kwamared Abubakar Muhammad Sa’id ne ya bayyana haka, yayin wani gangamin wayar da kan matasa kan illolin tada hankulan jama’a da kungiyar ta…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO