Jami’an KAROTA sun jikkata wasu matasa

Wasu jami’an hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, sun jikkata wasu matasa a nan Kano bayan da suka yi musu duka da gorori a bakin danjar Kantin …

Hukumar EFCC ta cafke masu kamfanin boge da bindigu a Kano

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane biyu a nan Kano masu suna Garba Iliyasu da Umar Iliyasu da ke gudanar da kasuwancin zamani da ake …

Jam’iyar APC ta kammala gabatar da shedunta kan zabe gwamna na jihar Kano

Jam’iyyar APC da gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun kammala gabatar da shaidun su gaban kotun sauraran korafin zaben gwamnan jihar ta Kano a yau Juma’a. Yayin zaman kotun …

Hukumar dake karba korafe korafe ta kano zata hada kai da jagororin addinai

Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta lashi takobin hada kai da jagororin addinai don samar d wani dadalin wayar da kan al’umma wajen …

Dr Sani Malumfashi:rashin shugabanci nagari na haifa da rashin amana tsakanin al’umma

Wani malami a sashen nazarin zamantakewar dan adam a Jami’ar Bayero da ke nan Kano Farfesa Dr Sani Malumfashi ya bayyana rashin shugabanci nagari a kasar nan a matsayin abinda ke …

Cibiyar nazarin harkokin tsaro za ta koyar da matasa sabbin dabarun tsaro

Cibiyar nazari kan harkokin tsaro mai zaman kanta da ke cibiyar horas da matasa ta Sani Abacha a nan Kano, ta ce za ta bullo da sabbin dabaru wajen dake matsalolin …

CBN:kiwon Kaji na kawo gudunmuwar tattalin arziki

Babban bankin kasa (CBN), ya ce kiwon kaji shine harka da ya fi ba da gudunmawa ga tattalin arzikin kasar nan a bangaren noma da kiwo.   A cewar bankin na …

Takai:Mutane 19 ne suka rasa rayukansu a wani hatsari da ya afku a kauyen Dinyar Madiga

Da misalin karfe biyar da rabi na yammacin jiya lahadi ne wasu motoci 2 kirar Golp da kuma motar safa suka hadu gaba-da gaba, kafin a daukesu daga kan hanya sai …

Dr Habib Lawal:Sanya hannun yarjejeniyar cire shingen kasuwanci Afrika zai bunkasa tattalin arzikin

Wani masanin tattalin arziki a nan jihar Kano, ya ce, sanya hannu kan yarjejeniyar gudanar da kasuwanci ba tare da shinge ba tsakanin kasashen Africa, lamari ne da zai taimaka gaya …

Gurbacewar muhalli na na karya tattalin arzikin kasa:Inji farfesa Mustapha Muktar

Wani fitaccen masanin tattalin arziki da muhalli a Jami’ar Bayero da ke nan Kano ya yi kira ga al’umma da su mai da hankali wajen tsaftacce muhallinsu domin magance matsalolin da …

Share
Share
Language »