Category Archives: News Headlines

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yankin arewa maso gabas

Gwamnatin tarayya ta kaddamar da tsare-tsaren taffalin jin kai a yanin Arewa maso gabashin Najeriya. Shirin da aka kaddamar din dai zai fara ne daga shekarar bana zuwa 2021 zai kuma rika bada tallafi ga sassan da yan ta’adda suka tarwatsa. Rahotanni sun bayyana cewa yake-yaken dake faruwa a yankin na Arewa maso gabashin kasar…

Read more

Kungiyoyin ma’aikata ta bukaci majalisun dokoki da su yi watsi da mafi karancin albashin naira dubu ashirin da bakwai

Kungiyoyin ma’aikata da dama sun bukaci majalisun dokokin tarayya da su yi watsi da kudirin dokar mafi karancin albashi na naira dubu ashirin da bakwai da fadar shugaban kasa ta turawa musu a jiya. A wasu sanarwar da su ka fitar daban-daban, Kungiyar manyan ma’aikatan gwamnati ta (ASCSN), da kuma kungiyar malaman makaranta ta (NUT)…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO