Category Archives: Politics

Babbar kotun jahar Rivers ta umarci Lai Muhammad kada ya sake buga sunan Uche Secondus cikin wadanda suka barnata dukiyar kasa

Babbar kotun jahar Rivers dake birnin Port Harcourt ta bayar da umarni ga Ministan yada labarai Lai Muhammad da kada ya sake buga sunan shugaban jamiyyar PDP Uche Secondus a cikin wadanda suka barnata dukiyar kasar nan. Amma wadanda akai kara ko wakilansu basu halacci zaman kotun ba, amma a nasa bangaren babban mai sharia…

Read more

Jam’iyyar APC ta karawa zababbun shugabannin shugabanninta wa’adin shekara 1

Jam’iyyar APC mai Mulkin Najeriya ta karawa zababbun shugabannin ta da suka hadar da shugaban jam’iyyar na kasa Chief John Odigie-Oyegun wa’adin tsawon shekara guda. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da kwamitin zartaswar jam’iyyar ya fitar a Abuja. Sanarwar tace karin wa’adin zai fara aiki ne daga ranar talatin ga watan Yunin shekarar…

Read more

Jam’iyyar PDP bata taba fatan shugaba Buhari ya kasance cikin halin rashin lafiya ba

Shugaban Jam’iyyar PDP Ahmed Makarfi, ya ce jam’iyyar tasu ba za ta taba fatan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kasance cikin halin rashin lafiya ba. Ahmed Makarfi ya bayyana hakan ne a zantawar sa da manema labarai, jim kadan bayan kammala wani taron ganawa da shugaba Muhammadu Buhari ya yi tare da jagorancin Jam’iyyar APC…

Read more

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO