Category Archives: Sports News

Gwamnatin Najeriya ta zabi Gbenga Elegbeleye a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a winter Olympics

Gwamnatin Najeriya ta zabe tsohon Babban Daraktan kwamitin wasanni na kasa Gbenga Elegbeleye, a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a gasar winter Olympics da za’a gudanar a Pyeong Chang na kasar Koriya ta Kudu, wanda za’ a fara ranar 9 zuwa 28 ga watan Fabrairu mai ka mawa. shugaban kwamitin Olympics na kasa, Habu Gumel…

Read more

Hukumar kokawar zamani ta Najeriya ta gayyaci ‘yan kokawa 32 a zagayen farko

Hukumar kokawar zamani ta Najeriya wrestlers NWF ta gayyaci ‘yan kokawar wresting guda 32 a zagayen farko don shirye-shiryen tunkarar gasar kokawar zamani ta kasashe rainon Ingila ta bana, Commonwealth. Wakilin mu na fagen wasanni Abubakar Musa Labaran ya ruwaito cewa gasar zata gudana a Gold Coast da Queensland da kuma Australia a ranar 4…

Read more

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO