Category Archives: History Trivia

A ranar 25 ga Mayun 1923 kasar Burtaniya ta baiwa kasar Jordan ‘yancin kai   A makamanciyar wannan rana ce a 1969 aka yi juyin mulkin soji a kasar  Sudan inda Gaafar An-Nimeiry ya dare karagar mulki sakamakon goyon bayan da ya samu daga shugabannin kwaminisanci da ‘yan gurguzu.   A dai irin wannan rana…

Read more

A ranar 24 ga watan Mayun shekarar 2009 ne rundunar sojin najeriya ta kwato wasu ‘yan asalin kasar Phillines shida wadanda akayi garkuwa da su a yankin Niger Delta.…

Read more

A ranar 18 ga watan Mayun shekarar 1974 Kasar Indiya ta zamo cikin kasashen da suka mallaki makamin Nukiliya bayan cimma nasara a wani gwaji da ta yi…

Read more

A ranar 17 ga watan Mayun shekarar 1998 wasu shugabannin kasashe 8 suka kammala taron su a birnin Barmingham na kasar Birtaniya inda suka roki kasar Pakistan da kada ta maida martini cikin fushi kan wasu fashewar Makaman nukiliya da Indiya ta yi.…

Read more

A ranar 16 ga mayun 1977 tsohon shugaban kasar Mali Modibo Keita  ya mutu  yayin da yake daure a gidan yari…

Read more

A ranar 15 ga watan Mayun shekarar 2008, kungiyar bayar da agajin gaggawa ta Redcross ta bada tabbacin mutuwar kimanin mutum 100 sakamakon fadowar wata kugiya kan bututun mai a jihar Lagos lamarin da ya juye zuwa wuta.…

Read more

A ranar 11 ga Mayun 2003 sojojin kasar Burundi suka hallaka wasu yan tawayen kabilar Hutu su 23 a lokacin da fada ya barke a tsakiyar kasar  Burundi,amma yan tawayen na ikrarin cewar wadanda aka kashe fararen hula ne…

Read more

tunein

Tune In