Listen – iOS

Super Eagles:Na Kan Gaba A Gasar Share Faggen Cin Kofin Duniya Na Afrika

Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta ce bazata sabon ta kwantaragin mai horara da kungyar kwallon kafa ta kasa ba Gernot Rohr idan har ya gaza kai kungiyar zuwa gasar cin kofin duniya na shekarar badi dazata gudana a kasar Rasha.

Kungiyar kwallon kafan ta sufa Super Eagles sune dai ke kan gaba a rukunin gasar sharefagen gasar cin kofin duniya na kasahen nahiyar Africa kasar  Nigeria bata samu hallartar gasar ba har karo biyu.

Jami’in yadda labaran hukumar kwallon kafar kasa Toyin Ibitoye ne ya bayyana a shafin san a tiwita  ya kuma kara da cewa kungiyar ta samu nasarar wasanni  biyu dasu kayi da kungiyar kwallon kafa ta Zambia da ci 2 da 1 a ndola da kuma wanda suka yi da takwararta ta kasar Algeria da ci 3- 1 a jihar Uyo.

A yanzu dai kungiyar zata fafata da zakarun nahiyar Africa  Cameroon a was an sada zumunci da zasuyi a karo na biyu nan gida Nigeria a watan oktoban. Bayan sun fafata da Cameron din kuma kunguyar zasu kuma fafata da Bafana Bafana ta Africa ta kudu a gasar share fagen shiga gasar cin kofin nahiyar Africa.

A wani labarin kuma mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Manchester utd Jose Morinho ya saiawa ma goya bayan kafa na Chelsea cewa haryanzu fa shi gwarzone bayan da yasha kasha a hanunun Chelsea din  a filinsu na starmford brigde da ci 1 mai ban haushi wanda yafitar das u kungiyar daga cikin gasar ta FA

A gasar ci gaba da zasar zakaru ta nahiyar turai zagayena biyu da zai gudana a daren yau juventus zata karbi bakunci FC Port.yayin da Sevilla zata ziyarci Leiceter city ta kasar England.

Daga  tenis kuma lamaba 1 ta kasar Burtaniya Johanna Konta tayi rashin nasara a zagaye na uku a hannun  Caroline Garcia  a gasar Indian Wells.

Konta tayi rashin nasara a hanun abokiyar karawarta ’yara kasar faransa da ci 6-3,3-6,6-7.

Shima na uku dan kasar Burtaniya ya sha kasha a hannun Meanwhile the British number three kyle Edmund lost to defending champion Novak Djokovic 6-4,7-6 in round two.

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO