Nijeriya ta samu shiga gasar wasannin Olympics na matasa ta 2018

Hukumar shirya gasar Tennis ta duniya ta tabbatar da shigar kasashen Najeriya da Masar da Tunisia a gasar wasannin Olympics na matasa da za’a yi a shekarar 2018, wanda za’a gudanar a kasar Argentina.

Gasar dai da za’a fara gasar a ranakun shida zuwa sha biyu ga watan Oktobar shekarar 2018 a birnin Biyonas Aires na kasar Argentina.

tunein

Tune In