Commissioning of the Upgraded On-Air Studio at Freedom Radio Kano

Kungiyar kwallon kafa ta El-Kanemi Warriors ta sallami Ladan Bosso

Kungiyar kwallon kafa ta El-Kanemi Warriors ta jihar Borno ta sanar da raba gari da mai horas da ‘yan wasanta Ladan Bosso a yammacin Larabar da ta gabata.

Shugaban kungiyar ta El-kanemi Zannah Muhammad Mala, ne ya sanar da hakan ga manema labarai a Maiduguri, inda yace hakan ya biyo bayan rashin abinazo a gani da kungiyar ta yi ne a gasar kakar wasannni ta bara da aka kammala.

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO