Commissioning of the Upgraded On-Air Studio at Freedom Radio Kano

kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da sabon mai horar da ‘yan wasanta

A yammacin Larabar da ta gabata ne kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da sabon  mai horar da ‘yan wasan kungiyar Ibrahim Musa Jugunu, da zai jagoranci kungiyar  a gasar kakar wasannin Firimiya na kasa (NPFL) na shekarar 2017/18 da za a shiga.

Ibrahim Musa ya jagoranci kungiyar a gasar firimiyar da aka kammala ta bara a matsayin mai rikon kwarya bayan raba gari da kungiyar ta yi da tsohon mai horar da ‘yan wasan kungiyar Khadiri Ikhana.

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO