ba za’a duko dan wasan da zai maye gurbin Ighalo ba

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Jami’in yada labaran kungiyar kwallon kafa ta Super Eagle Toyin Ibitoye, ya ce mai horaswa Gernot Rohr ba zai duko wani dan wasan da zai maye zurbin dan wasan gaban kungiyar Changchun Yatai Odion Ighalo saboda akwai yan wasan da zasu iya maye gurbin sansanin kungiyar a yanzu.

Ibitoye ya yi wannan jawabin ne yayin ganawa da manema labarai a sansanin horon kungiyar a shirye-shryen da kungiyar ke yi na fafatawa da kungiyar kasar Algeria.

Kungiyar Super Eagle, za ta yi wasan neman can-cantar shiga gasar cin kofin duniya kwananki hudu gabanin su buga wasan sada zumunci da Argentina, Najeriya dai ita ce kasa ta farko a Afrika da ta fara samun tikitin halartar gasar cin kofin duniya ta badi.

Ighalo da ya kasance cikin tawagar yan wasan Super Eagle wanda zasu taka leda da sauran yan wasan gaban kungiyar da suka hadar da Ahmed Musa da Kelechi Iheanacho da Moses Simon da Alex Iwobi sannan da Henry Onye kuru da kuma Anthony Nwakaeme.

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO