Kano Lions ta samu nasara akan kungiyar Esteem

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Lions ta samu nasara akan kungiyar Esteem boys da ci 3 – 2 a ci gaba da gasar Tofa Premier League da ke gudana mako na bakwai a jihar Kano.

Ita ma kungiyar Ashafa action ta casa Gwammaja FC city da ci 2 – 0

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO