Majalisar dokikin sun ce zasu maida hankali bangaren wassanin

Majalisu dokokin tarayya sun ce za su tabbatar da cewa bangaren wasannin kasar nan sun samu isassun kudade a kunshin kasafin kudin badi.

 

Mataimakin shugaban kwamitin kula da wasannin ta majalisar Dattawa sanata Kabiru Garba Marafa ne ya bayyana hakan yayin wani taro da aka gudanar a filin wasa na kasa da ke Abuja.

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO