Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi afuwa ga wasu fursunoni 500 a Kano

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi afuwa ga wasu fursunoni 500 a gidan yarin Kurmawa da ke Kano tare da basu kudade domin su ja jarin sana’o’in dogaro da kai.

Fursunonin da suka hadar da maza da mata
an tsamo su daga babban gidan yarin
Kurmawa kurmawa ne da tsakar ranar Larabar nan bisa umarnin shubagaba Buharin.

Wannan na daga cikin kudirin gwamnatin
shugaban kasa Muhammadu Buhari na rage
cunkoso a gidajen yarin Najeriya da shugaban ya ambata a kwanakin baya.

Da yake jawabin a fadar Masarautar kano,
shugaba Buhari ya shaidawa Sarkin Kano
malam Muhammadu Sanusi na biyu cewa ya
fuskanci abubuwan da dama tun lokacin da ya
shiga siyasa a shekarar 2003.

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO