Rundunar sojan kasar nan tayi sauyin ma’aikata don tabbatar da daidaito

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta sake sauyawa wasu daga cikin manyan jami’anta  wurare aiki daban-daban a fadin kasar nan domin tabbatar da daidaito a cikin ayyukan rundunar.

A cewar rundunar sauya wuraren aikin ya shafi air vice marshal goma 16 da kuma commoders 16 da kuma group captain guda tara sai kuma  squadron guda hudu.

Wanan na kunshe cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar sojin saman kasar nan AVM Olatokumbo Adesanya ya fitar.

Adesanya  ya ce fitattu cikin wadanda al’amarin ya shafa sun hadar da Shugabanin  rassan rundunar guda hudu dake shalkwatar ta a birinin tarayya Abuja da kuma bababn kwamada da ke bada umarni ga zirga-zirgar jiragen sama a rundunar.

Haka kuma sanarwar ta ce sauye-sauyen ya kuma shafi nada wasu a mukamai daban-daban awani bangare na tabbatar da gaskiya da adalci da kuma hana wasu dadewa a ofishi guda ta yadda za a tabbatar

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO