Author archives: Auwal Hassan Fagge

Gwamnan jihar Zamfara ya bukaci sarakunan gargajiya su gaggauta tattara rahotannin halin da tsaro ke addabar su

Gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya bukaci sarakunan gargajiya a jihar da su gaggauta tattara rahotannin halin da tsaro ke addabar yankunansu. Gwamna Abdulaziz Yari ya bayyana hakan ne lokacin da yake maraba ga tawagar Sarakunan jihar wadanda suka kawo masa ziyarar barka da sallah a gidan gwamnati da ke birnin Gusau babbar birnin jihar.…

Read more

sarkin gombe ya bukaci shugaban Kwalejin horas da malamai ta jihar ya kula da walwalar ma’aikatan Kwalejin

Mai martaba Sarkin Gombe Dr. Abubakar Shehu Abubakar na Uku, ya yi kira ga sabon shugaban Kwalejin horas da malamai ta jihar Gombe Dakta Ali Adamu Boderi da ya kasance mai gaskiya da rikon amana kula da cigaban ma’aikatan Kwalejin tare da ciyar da ita gaba. Sarkin na Gombe ya bayyana hakan ne a jiya…

Read more

Babbar kotun tarayya a Kano ta ki amincewa ta bada fasfon tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a nan Kano, ta ki amincewa da sakin fasfon din tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, don bashi damar zuwa aikin Umara na wannan shekara. Mai shar’ia Zainab Bage Abubakar ce ta furtan hakan, tana mai cewa,  tsohon Gwamnan da kansa ya yi tattaki zuwa kotun, inda…

Read more

Opinion Polls

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO