Author archives: Baraka Bashir

Sarkin musulmi ya bukaci gwamnatin tarayya ta zage dantse don magance matsalolin tsaro

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya bukaci gwamnatin tarayya ta kara zage dantse wajen magance matsalolin tsaron da suka addabi Jihar Zamfara, da wasu sassan kasar nan. Sarkin musulmin ya yi wannan kira ne yayin ziyarar Sallah da ya kaiwa gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal a karshen makon jiya, yana…

Read more

Rundunar sojin kasar nan ta bukaci yan Nijeriya da su taimakawa yan Arewa maso gabashin kasar nan

Rundunar Sojin kasar nan ta bukaci kungiyoyin jin-kai da su tallafawa al’ummar yankin Arewa Maso gabashin kasar nan da rikici ya raba da gidajensu, wadanda suka koma gida. Babban Hafsan Sojin kasa na kasar nan Laftanar Janar Tukur Buratai ne ya yi wannan kira jiya, ta-bakin wakilinsa Manjo Janar David Ahmadu, inda ya bada tabbacin…

Read more

Opinion Polls

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO