Category Archives: Politics

Jam’iyyar APC ta kammala zaben shugabanninta na kananan hukumomin Kano da aka fara a karshen makon da ya gabata

A yau ne jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kammala zaben shugabanninta na kananan hukumomi da aka fara a karshen makon da ya gabata jihohin Najeriya 36 inda jihar Kano ta kammala nata zaben Asabar din nan a shalkwatar Jam’iyyar da ke unguwar Hotoro a yankin karamar hukumar Tarauni, da kuma sauran kananan hukumomi 44…

Read more

Babbar kotun jahar Rivers ta umarci Lai Muhammad kada ya sake buga sunan Uche Secondus cikin wadanda suka barnata dukiyar kasa

Babbar kotun jahar Rivers dake birnin Port Harcourt ta bayar da umarni ga Ministan yada labarai Lai Muhammad da kada ya sake buga sunan shugaban jamiyyar PDP Uche Secondus a cikin wadanda suka barnata dukiyar kasar nan. Amma wadanda akai kara ko wakilansu basu halacci zaman kotun ba, amma a nasa bangaren babban mai sharia…

Read more

Jam’iyyar APC ta karawa zababbun shugabannin shugabanninta wa’adin shekara 1

Jam’iyyar APC mai Mulkin Najeriya ta karawa zababbun shugabannin ta da suka hadar da shugaban jam’iyyar na kasa Chief John Odigie-Oyegun wa’adin tsawon shekara guda. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da kwamitin zartaswar jam’iyyar ya fitar a Abuja. Sanarwar tace karin wa’adin zai fara aiki ne daga ranar talatin ga watan Yunin shekarar…

Read more

Opinion Polls

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO