Jamila Tangaza
Hira da Malama Jamila Tangaza shugabar sashen Hausa da Yankin Gabas ta Tsakiya na gidan rediyo BBC tare da Garba Abdullahi Bagwai na Freedom Radio, a lokacin ziyarar aiki ta kwana uku (daga 12 ga watan june) zuwa Kano, Nigeria.
Gajeren tarihin ta,
Abinda yake tafe da ita Nigeria,
Ma tsayinta na mace ta farko dake rike da wannan mukami nata
A
program with Umar Said Tudun Wada (AGM Operations Freedom Radio) on his
visit to Kano on the occasion of Murtala Ramat Muhammad Remembrance Day
(13th February 2006).
Discussing about his vision on Africa,
Reparations for Africa,
Enshrining of Democracy in Africa,
Slow growth rate of African Countries vs Available Vast Resources...