Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce matatu hudu da kasar nan ke da su sun tace litar mai dubu dari biyu da hudu da dubu...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa wato JAMB, ta ce; sama da dalibai miliyan biyu ne ake saran za su rubuta...
Majalisar dattawa ta zargi Kamfanin mai na kasa NNPC da kuma dillalan man fetur da hannu wajen janyo karancin man fetur a kasar nan. Shuagban kwamitin...
Gwamnatin jihar Borno ta sanya dokar hana zirga-zirga daga karfe takwas na dare zuwa karfe shida na safe a birnin Maidugurin jihar, sabanin da da yake...