Hukumar Lura da lafiyar ababen hawa ta jihar Kano V.I.O ta ja hankalin jama’a da su ringa bin ka’idojin koyon tuki da gwamnati ta tanadar tare...
Babbar Kotun tarayya da ke Jihar Lagos ta kwace kudi Naira Miliyan 664 da kuma sama da Dala 137 daga hannun tsohon babban Sakataren ma’aikatar kwadago...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta samar da Sabuwar shelkwata mai girma ga hukumar Hisbah wadda za’a yi amfani da ita wajen bayar da horo...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu JAMB, ta tsayar da ranar 6 ga watan Fabrairun shekarar nan a matsayin ranar da zata rufe sayar da form...