Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya a mince da nada Dr Ahmad Rufa’I Abubakar a matsayin shugaban hukumar liken asiri ta kasa NIA Mai baiwa shugaban...
Gwamnatin jihar Benue ta ce a yau Alhamis za ta yi bikin binne mutane 72 wadanda suka mutu jihar Benue ranar daya ga watan janairun wannan...
Bankin raya afurka ya musanta rade-raden da ke yawo a kafofin yada labaran kasar nan cewa ya fasa baiwa kasar nan rancen dala miliyan dari shida...
Majalisar Dattawa ta bukaci kwamitinta na musamman da ke bincike kan kashe-kashen da suka faru a jihar Benue da ya gabatar da sakamakon binciken-sa a Talatar...
Hukumar kula da ‘yan-cirani ta duniya ta ce wasu bakin haure ‘yan afurka sama da dari biyu ake tsammanin sun mutu a tekun Baharrum. A...