Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta ce ta kubutar da wasu ‘Yan kasar Afrika ta Kudu biyu da aka sace su a wani wurin aikin hakar ma’adinai...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta kashe wasu mayakan Boko-Haram guda bakwai a maboyar su da ke dajin Sambisa. Mai magana da yawun rundunar Burgediya...
Gwamnatin tarayya ta bukaci jami’o’in Najeriya da su ci gaba da hadin kai da bangaren masana’antu a kasar nan domin habaka tattalin arziki da kuma harkar...