An samu daukewar wutar lantarki a yankunan kasar nan da dama a daren jiya Talata sakamakon lalacewar wasu na’urori a tashoshin tunkudo wutar lantarki na kasar...
Wata kungiya mai rajin ci gaban al’ummar Fagge mai suna Fagge Civil Society ta mika da wasika ga hukumar zabe ta kasa INEC wanda a ciki...
Hukumar kokawar zamani ta Najeriya wrestlers NWF ta gayyaci ‘yan kokawar wresting guda 32 a zagayen farko don shirye-shiryen tunkarar gasar kokawar zamani ta kasashe rainon...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamiti da ta dorawa alhakin nazartar halin matsalar karancin Man Fetur din da ake fama da shi a fadin kasar nan...
Wasu rahotanni na cewa akalla mutane 50 aka kashe a wani sabon rikici da ya barke tsakanin makiyaya da manoma a kananan hukumomin Guma da Logo...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce matatu hudu da kasar nan ke da su sun tace litar mai dubu dari biyu da hudu da dubu...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa wato JAMB, ta ce; sama da dalibai miliyan biyu ne ake saran za su rubuta...
Majalisar dattawa ta zargi Kamfanin mai na kasa NNPC da kuma dillalan man fetur da hannu wajen janyo karancin man fetur a kasar nan. Shuagban kwamitin...
Gwamnatin jihar Borno ta sanya dokar hana zirga-zirga daga karfe takwas na dare zuwa karfe shida na safe a birnin Maidugurin jihar, sabanin da da yake...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa gwamnatinsa za ta haramta shigo da shinkafa cikin kasar nan a cikin wannan sabuwar shekara da ta kama....