Rundunar Sojin kasar nan ta bayyana cewa ta na cigaba da barin wuta a dajin Sambisa a wani bangare na cigaba da tarwatsa mayakan Boko Haram....
Babbar kotun jihar Katsina ta tsayar da ranar 10,11 da kuma sha biyu ga watan Afrilun shekarar da muke ciki don ci gaba da sauraron karar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci Sojoji su hada kai tare da sauran jami’an tsaro wajen bullo da sabbin dabaru domin kawo karshen aikin masu hare-haren...
Kungiyar da ke rajin tabbatar da dai-daito tsakanin jinsi ta jihar Kano wato CAGSI tayi kira ga majalisar dokokin Jihar Kani da ta amince da kudirin...
Hatsarin mota ya rutsa da wasu dalibai 23 da malamansu da suka taso daga karamar hukumar Misau ta Jahar Bauchi zuwa nan Jahar Kano a garin...