Mataimakin shugaban cibiyar habbaka tattalin arzikin jihar Kano kuma shugaban gudanarwar rukunin gidajen Rediyon Freedom Alhaji Ado Muhammad, ya nuna damuwar sa dangane da tabarbarewar tattalin...
Gwamnatin jahar Kano ta karbi rahotan kwamitin raba tallafin da aka hada taimakon wadanda gobarar kasuwannin jahar nan suka shafa Karkashin jagorancin mataimakin Gwamnan jahar Kano...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba za ta haramtawa kamfanonin hakar mai na kasashen ketare fitar da kafatanin danyan man da suka hako...
An kammala gasar kofin matasa na kasa ‘yan kasa da shekaru 16, na Ramat cup Wanda aka fi sa ni da (YSFON) Karo na 36, a yammacin...
Asusun kula da kananan yara na majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanya Najeriya a matsayi na 11 cikin kasashen Duniya da ake samun mace-macen jarirai a...