Hukumar kididdiga ta kasa NBS ta ce kasar nan ta shigo da tataccen mai sama da lita biliyan goma sha bakwai a shekarar dubu biyu da...
Kungiyar manyan Dillalan mai masu depo-depo ta kasa DAPPMAN ta baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makwanni biyu da ta biya bashin da mambobinta ke bin gwamnatin wanda...
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta ce, ta ware Naira miliyan dubu dari takwas da Ashirin, a matsayin kudaden da za a mayarwa...
Kungiyar kasashen rainon ingila, Commonwealth, ta nada tsohuwar ministar kudi Misis Ngozi Okonjo Iwela, a matsayin babban jami’a a sakatariyar kungiyar. Wannan na kunshe ne...
Kungiyar Mawaka ta kasa reshan Jihar Kano ta bayyana cewar kamata ya yi mawakan wannan zamani su yi koyi da tsarin wakokin mawakan da suka gabata...
A ranar 21 ga watan Fabarairun shekarar 2005 ne dandazon mutane sama da 500 a birnin Cairo suka gudanar da wata zanga-zangar nuna kin amincewa da...