Babban jakadan Najeriya a kasar China Mista Wale Oloko, ya ce ‘yan Najeriya da dama na daure a gidajen yari daban-daban a yankin Guangdong saboda samun...
Gwamnatin Kano ta sake jadada kudirin ta wajen samar da hanyoyi a cikin jihar nan. Kwamishinan ayyuka, gidaje da sufuri Injiniya Aminu Aliyu ne ya bayyana...
Kungiyar tabbatar da dai-daito a ayyukan gwamnati SERAP ta bukaci gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da ta kalli rahotan da kungiyar Transparency International ta yi fitar kan...