Jam’iyyar APC mai Mulkin Najeriya ta karawa zababbun shugabannin ta da suka hadar da shugaban jam’iyyar na kasa Chief John Odigie-Oyegun wa’adin tsawon shekara guda. Wannan...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamitin mai mutum 12 don tabbatar da fito da sahihan bayanan da ya sanya aka sace daliban makarantar Sakandaren DAPCHI dake...
Jami’an Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa sun yi wa tsohuwar Ministar Sufurin jiragen saman kasar nan Stella Oduah tambayoyi bayan gurfana da...
Rudani ya kunno kai tsakanin Rundunar Sojin kasar nan da ta ‘yan-sanda kan ko waye yake da alhaki bisa sace ‘yan matan Makarantar Kimiyya da Fasaha...