Wata majiya daga fadar Gwamnati ta tabbatar da cewa rundunar ‘yan sanda ta kasa ta kama mutane 145 da ake zargin suna da hannu a rikicin...
Gwamnatin tarayya ta ce kawo yanzu kula da masu dauke da cutar zazzabin Laasa kyauta ne, yayin da ta yi kira ga al’umma da su yi...
Rundunar ‘yan-sandan kasar nan ta ce adadin mutanen da suka rasu sakamakon rikice-rikice tsakanin al’umma a Jihar Plateau ya kai 16, sai dai wasu mazauna yankunan...
Mataimakin shugaban Majalisar Dattijai Sanata Ike Ekweremadu ya musanta rahoton da aka yada da cewa ya bukaci Sojoji su ceto kasar nan daga halin da ta...