Majalisar wakilai ta janye dakatarwar da ta yiwa dan majalisa mai wakiltar Kiru da Bebeji daga jihar Kano Abdulmumin Jibrin. Wannan na zuwa ne biyo bayan...
Majalisar Dattijai ta tunatar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC cewa kada fa ta manta da ikon da Majalisar ta ke da shi...
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta rufe asusun ajiyar banki guda talatin mallakin tsohuwar shugabar hukumar inshorar lafiya ta kasa Dr. Ngozi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ta dauki gabaran tattaunawa da kungiyar Boko-Haram domin ceto ‘yan matan Sakandaren Dapchi wadanda aka sace su a...