A ranar 19 ga watan Maris din shekarar 2007 ne shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir ya musanta zargin cewa cin zarafin bil’adama bayan da kasar...
Shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomi ALGON reshen Jihar Kano kuma shugaban karamar hukumar Nassarawa Alhaji Laminu Sani, ya bayyana cewa sahalewa kananan hukumomi ‘yancin gashin kai...
Rundunar ‘yan-sandan Najeriya ta janye tawagarta ta karshe mai dauke da jami’ai 108 da ta rage cikin shirin samar da zaman lafiya na Majalisar dinkin Duniya...