Fadar shugaban kasa ta bukaci majalisar Dattawa da ta janye haramcin da ta yi nakin tantancewa da kuma tabbatar da sunayen mutanen da shugaban kasa Muhammadu...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, ya ce; an wawushe dala biliyan uku cikin wata yarjejeniya da kamfanin mai na kasa NNPC ya yi da wasu...
A rana mai kamar ta yau ce ta shekarar 2013 hukumomi a Jihar Cross Rver su ka sanar da cewa mutum ne kacal suka tsira da...
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International, ta ce Sojojin Kasar nan sun yi biris da gargadin cewa ‘yan Boko Haram za su kai hari, sa’o’i...
Kungiyar Jama’atul Nasril Islam karkashin jagorancin Sarkin Musulmi Alhaji Alhaji Sa’ad Abubakar ta ja hankalin gwamnatin tarayya wajen ganin ta sauke nauyin al’ummar kasar nan da...