‘Yan bindiga sun kashe wasu sojoji Tara da ke cikin rundunar dakarun Operation Cat Race a yankin karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Rahotanni...
A kalla mutane hudu ne suka rasa rayukan su a jihar Neja sakamakon barkewar cutar sankarau. Kwamishinan lafiya na jihar Dr Mustapha Jibril ne ya sanar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci rundunar sojin kasar nan da sauran jami’an tsaro da su karbe iko da harkokin tsaro a makarantar sakandaren koyar da...
Akalla awanni tara hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta kwashe tana tambayoyi ga tsohon babban hafsan sojin kasa na kasar nan Laftanal...