Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dakatar da wasu jami’an ta 205, sakamakon aikata laifuka daban-daban yayin zaben shekarar 2015. Shugaban hukumar na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci shugabannin jam’iyya mai mulki da ta sake nazartar matakan da zai baiwa dukkanin shugabannin jam’iyyar karin wa’adin shugabanci jam’iyyar ta...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta fafata da takwararta ta kasar Serbia a wani wasan sada zumunci wanda za su yi ranar Talatar...
Wata cuta da har kawo yanzu ba a kai ga gane kowace iri ba ce ta yi sanadiyyar mutane 8 a garin Dungurawa da ke yankin...