Tsohuwar mai dakin marigayi Nelson Mandela, wato Winnie Mandela ta rasu yau. Winnie Mandela wadda ta auri marigayi Nelson Mandela lokacin da yake zaune a gidan...
A rana irin ta yau ce a shekarar 2011 hukumar zabe ta kasa INEC ta dage zaben ‘yan majalisun tarayya zuwa ranar 4 ga watan...
Gwamnatin tarayya ta saki kaso na biyu na sunayen wadanda ta ce sune suka sace dukiyar kasar nan tsawon shekaru goma sha shida da dawowar mulkin...
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta zargi tsohon babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA da wasu daraktoci 6 na...
Wani kwararren likita a nan Kano Farfesa Auwalu Umar Gajida ya bukaci mutane da su rika yin hanzarin zuwa Asibiti da zarar sun ji wani sauyi...