Gwamnatin kasar Jamhuriyar Nijar ta ce za ta rika aiki tare da takwararta ta kasar nan domin bunkasa ilimi tsakanin al’ummomin kasashen biyu. Babban sakatare a...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana watsi da zargin da wasu mutane ke yi kan shirin ta na gina gadar sama a shatale-talen dangi inda suke cewa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa na sake fitowa takarar shugabancin kasar nan karo na biyu. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa...
A ranar 9 ga watan Afrilun shekarar 1999 masu tsaron lafiyar shugaban kasar Nijar Ibrahim Bare Mai-Nasara, suka harbe shi har lahira a filin jirgin sama...
Tsohon mai baiwa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara kan harkokin tsaro kanal Sambo Dasuki mai ritaya, ya gurfanar da daraktan hukumar tsaron sirri ta DSS...