Hukumar yaki da safarar mutane ta kasa NAPTIP ta ce ta kama wasu mutane takwas da ake zargin masu safarar mutane ne. Shugaban hukumar da...
Rundunar sojin Nigeria ta ce dakarunta sun cafke wani mutum daya shahara wajen hada bama-bamai ga mayakan kungiyar Boko Haram. Rundunar ta ce an cafke...
Wata zanga-zanga ta kaure a kofar gidan gwamnatin Najeriya da ke Birnin London inda shugaban kasa Muhammadu Buhari ke zaune a halin yanzu. Sai dai...
Fadar shugaban kasa ta ce zance ne maras tushe da wasu al’ummar kasar nan ke yadawa na cewar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai...
Hukumar kidaya ta kasa NPC ta ce a yanzu haka adadin al’ummar kasar nan ya kai miliyan dari da casa’in da takwas, inda adadin al’ummar da...