Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Emmanuel Amunike ya bukaci mai horas da kungiyar Gernot Rohr, da ya lalubo hanyoyin yi wa...
Wani kwararren likita anan Kano Dr. Ibrahim Musa, ya ce; cutar rashin tsayawar jini tana iya kisa farat daya, sakamakon hatsarin da cutar ke dauke da...
Shugabannin Kasashe Renon Ingila na shirin zaben sabon jagoran kungiyar a taron su da zai gudana a cikin wannan makon, kamar yadda fadar Firaministan Birtaniya ta...
Tsohon shugaban jami’ar nazarin aikin gona ta Michael Okpara da ke Umudike jihar Abia, farfesa Ikenna Onyido, ya koka dangane da irin Farfesoshi da jami’oin kasar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta kai daukin gaggawa ga al’ummomin da ke mazabar Alajawa a yankin karamar hukumar Shanono sakamakon barnar...