Gwamnatin jihar Kaduna ta kori sabbin ma’aikatan ta kimanin 5000 da dauka aiki domin maye gurbin malaman firamare sama da 20 da ta kora a baya...
Kasar Amurka ta bukaci Najeriya da ta sauya dabarun da ta ke amfani da su a yanzu haka wajen yakar yan kungiyar Boko Haram la’akari da...
Rundunar yan sandan kasar nan ta yi nasarar samo sandar majalisar dattijai da wasu bata gari suka dauke ana tsaka da zaman majalisar na jiya Laraba....