Babbar kotun jahar Rivers dake birnin Port Harcourt ta bayar da umarni ga Ministan yada labarai Lai Muhammad da kada ya sake buga sunan shugaban jamiyyar...
Fadar shugaban kasa ta zargi ‘yan siyasa da shirya kashe-kashen da ke faruwa tsakanin manoma da makiyaya a yankin arewa maso tsakiyar kasar nan. Hakan na...
Wata Cibiya mai rajin tallafawa rayuwar Iyali da dakile cin zarafin bil’adam ta AHIP, ta bayyana damuwarta kan karuwar cin zarafin ‘dan-adam da ke karuwa a...
Jami’an tsaro sun cafke dan majalisar Dattijai mai wakiltar Kogi ta yamma Sanata Dino Melaye, a filin Jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke birnin tarayya...