A ranar 7 ga watan Mayun shekarar 2007 ne tsohon Shugaban kasa marigayi Umar Musa ‘Yar-a-Adua ya bar kasar nan domin ziyartar kasashe bakwai, kuma ziyararsa...
Wani malami daga tsangayar kimiyyar harhada magunguna ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria Farfesa Umar Katsayel, ya kirkiro wasu nau’ikan maganin zazzabin cizon sauro wato...
‘Yar majalisar Dattijai mai wakiltar mazabar Lagos ta tsakiya Oluremi Tinubu ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ware ranaku domin bada hutu a fadin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da kafa kwamitin shugabancin rikon kwarya na kasuwar Kantin Kwari dake nan Kano da zai jagoranci kasuwar na tsohon shekaru uku...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, gwamnatin sa za ta ci gaba da yaki da cin hanci da rashawa a matsayin wata hanya...