Siyasa6 years ago
Jam’iyyar APC ta kammala zaben shugabanninta na kananan hukumomin Kano da aka fara a karshen makon da ya gabata
A yau ne jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kammala zaben shugabanninta na kananan hukumomi da aka fara a karshen makon da ya gabata jihohin Najeriya...