Babban bankin Najeriya CBN, ya ce; ya saki dala miliyan 100 a kasuwar musayar kudaden ketare. A cewar bankin na CBN hakan na zuwa ne awanni...
Majalisar wakilai ta yi barazanar kama shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA Alhaji Mustapha mai Haja, sakamakon gaza bayyanar sa karo na 3 gaban...
Majalisar dattijai ta ce a yau Juma’a ne zata mikawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kunshin kasafin kudin bana da ta amince da shi a satin da...